Hi, I’m Clara. Today, I will show you a way to prepare swiss roll cake (hausa version) recipe. Never miss today’s recipe. This is a very simple recipe to try and is one of my family food recipes. This time, I am going to make it a little bit tastier. This will be really delicious. Not to mention, it’s super satisfying.
Swiss roll cake (Hausa version) Recipe
Swiss roll cake (Hausa version) is one of the most well liked of recent trending meals in the world. It’s easy, it’s quick, it tastes yummy. It’s appreciated by millions daily. They’re fine and they look fantastic. Swiss roll cake (Hausa version) is something that I have loved my whole life.
To get started with this particular recipe, we must first prepare a few ingredients. You can have swiss roll cake (hausa version) using 13 ingredients and 9 steps. Here is how you cook it.
The ingredients needed to make Swiss roll cake (Hausa version):
- Prepare Ga abubuwan bukata wajen yin cinnamon rolls:
- Make ready Butter
- Prepare Yeast
- Prepare 1 Kawai guda
- Get Cinnamon
- Prepare Madara na ruwa
- Take Flawa
- Prepare Roba
- Make ready Cake mixer
- Make ready Ruwa mai dumi
- Get Gishiri
- Take Sugar
- Take Vanilla powder/vanilla extract or vanilla essence Don kamshi
Steps to make Swiss roll cake (Hausa version):
- Da farko zaki jika yeast naki a cikin ruwa mai dumi, sai ki zuba masa sugar a ciki kafin ki bari a gefe
- Ki dauki buttern ki kiyi melting,sai ki fasa kawai guda daya ki hada da melted butter, ki zuba madaran ruwanki a ciki, sai kiyi mixing da mixer.
- Ki dauko flawanki ki zuba masa gishiri a ciki sai kiyi mixing tare a cikin bowl din da kika zuba, ki dauki vanilla powder/vanilla essence koh vanilla extract ki zuba a cikin wannan mixture
- Kiyi ta kwabawa da mixer har sai kwabin yayi kyau sosai kafin ki dauko wani roba daban ki shafa mangyada a ciki sai ki zuba kwabin, bayan kin zuba sai ki rufe da transparent foil paper koh wani kyale mai tsafta. Ki ajiye a waje mai dumi zuwa minti 25 koh awa daya, in babu waje mai dumi zaki iya kunna oven naki yayi zafi tukunna sai ki kashe kafin ki ajiye kwabin a cikin oven dinki
- Bayan ya tashi kwabinki sai ki zuba flour a kan table mai tsafta ko wani wajen da kike amfani da,sai ki zuba kwabinki da ya tashi a kan wannan flour din da kika zuba a kan table, kiyi stretching nashi da rolling pin koh zaki iya amfani da hanunki kiyi stretching amma a hankali zakiyi
- Shape din da zai bayar square shape ne, bayan kin gama sai ki dauko butter, amma wannan karon ba melted butter ba zakiyi using, sai ki shafa buttern ki a kan wannan kwabin, kafin ki dauko garin cinnamon naki kiyi spreading a kai
- Bayan kingama spreading a kai sai kiyi rolling dinshi a hankali yanda zaki samu shape din circle kafin sai ki yanka shi ki ajiye duk wanda kika yanka a gefe
- In kingama yankawa sai ki dauko tray din oven dinki ki shafa masa butter, sai kiyi arrang din cinnamon rolls dinki a kai kafin ki saka a cikin oven
- Bayan cinnamon rolls dinki yayi sai ki fitar kiyi arrang a plate, in kuma kina so zaki fara using caramel syrup kiyi decorating plate dinki koh kuma kiyi using any chocolate of your choice or any other syrup for decoration.sai kiyi arrang din su
So that’s going to wrap this up with this special dish swiss roll cake (hausa version) recipe. Thank you very much for reading. I’m sure that you will make this at home. There’s gonna be more interesting food at home recipes coming up. Don’t forget to save this page in your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thanks again for reading. Let’s cook!