Cinnamon rolls
Cinnamon rolls

Hi, I am Elise. Today, I’m gonna show you how to prepare cinnamon rolls recipe. Never skip a recipe of the day again. Here are our most recent easy family recipes to try. Nowadays, I am going to make it a little bit tastier. This will be really delicious. Not to mention, it’s super satisfying.

Cinnamon rolls Recipe

Cinnamon rolls is one of the most favored of current trending meals in the world. It’s appreciated by millions daily. It is easy, it’s fast, it tastes delicious. They’re nice and they look wonderful. Cinnamon rolls is something that I have loved my entire life.

To be with this particular recipe, we must first prepare a few components. You can cook cinnamon rolls using 11 ingredients and 9 steps. Here is how you can achieve that.

The ingredients needed to make Cinnamon rolls:

  1. Prepare Butter
  2. Prepare Yeast
  3. Make ready Kwai(egg)
  4. Make ready Madara na ruwa
  5. Take Flawa(flour)
  6. Take Roba(bowl)
  7. Get Cake mixer
  8. Get Ruwa mai dumi(warm water)
  9. Get Salt
  10. Prepare Sugar
  11. Take Vanilla powder/essence

Steps to make Cinnamon rolls:

  1. Da farko zaki jika yeast naki a cikin ruwa mai dumi, sai ki zuba masa sugar a ciki kafin ki bari a gefe Ki dauki buttern ki kiyi melting,sai ki fasa kawai guda daya ki hada da melted butter, ki zuba madaran ruwanki a ciki, sai kiyi mixing da mixer.
  2. Ki dauko baking powder ki zuba a kan flawan dakika zuba gishiri a ciki, koh ki zuba a kan mixture da kika hada, sai ki danyi whisking kadan, bayan kinyi sai ki zuba flawanki a kan kwabin dakikayi dasu butter.
  3. Kiyi ta kwabawa da mixer har sai kwabin yayi kyau sosai kafin ki dauko wani roba daban ki shafa mangyada a ciki sai ki zuba kwabin, bayan kin zuba sai ki rufe da transparent foil paper koh wani kyale mai tsafta. Ki ajiye a waje mai dumi zuwa minti 25 koh awa daya, in babu waje mai dumi zaki iya kunna oven naki yayi zafi tukunna sai ki kashe kafin ki ajiye kwabin a cikin oven dinki.
  4. Bayan ya tashi kwabinki sai ki zuba flour a kan table mai tsafta ko wani wajen da kike amfani da,sai ki zuba kwabinki da ya tashi a kan wannan flour din da kika zuba a kan table, kiyi stretching nashi da rolling pin koh zaki iya amfani da hanunki kiyi stretching amma a hankali zakiyi
  5. Shape din da zai bayar square shape ne, bayan kin gama sai ki dauko butter, amma wannan karon ba melted butter ba zakiyi using, sai ki shafa buttern ki a kan wannan kwabin, kafin ki dauko garin cinnamon naki kiyi spreading a kai
  6. Bayan kingama spreading a kai sai kiyi rolling dinshi a hankali yanda zaki samu shape din circle kafin sai ki yanka shi ki ajiye duk wanda kika yanka a gefe
  7. Kingama yankawa sai ki dauko tray din oven dinki ki shafa masa butter, sai kiyi arrang din cinnamon rolls dinki a kai kafin ki saka a cikin oven
  8. Bayan cinnamon rolls dinki yayi sai ki fitar kiyi arrang a plate, in kuma kina so zaki fara using caramel syrup kiyi decorating plate dinki koh kuma kiyi using any chocolate of your choice or any other syrup for decoration.sai kiyi arrang din su
  9. Note:ba dole sai da mixer ba, in baki da mixer zaki iya amfani da hanu ki kwaba

So that’s going to wrap this up with this special dish cinnamon rolls recipe. Thanks so much for your time. I’m sure you will make this at home. There is gonna be more interesting food in home recipes coming up. Don’t forget to save this page in your browser, and share it to your family, colleague and friends. Thank you for reading. Happy cooking.

Tags: Cinnamon rolls Recipe